Ahmad Sulaiman Kano Mp3

понедельник 26 ноябряadmin
Ahmad Sulaiman Kano Mp3 Average ratng: 9,2/10 2493 votes

Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma na daya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Kano. Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.

Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi. Domin samun sauran karatun malam da kuma wasu karatuttukan na wasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais,abulbasit,maher, mishry, minshawi da kuma sauransu sai a duba uyaapps app cikin wannnan gida. Don Allah idan har kaji dadin wannan application ka yi rating dinsa sabida ya samu yaje sama yanda idan masu naiman karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasu sameshi cikin sauki. Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

A To Z Lata Mangeshkar mp3 Songs Download And listen online, Latest And New Music Of Lata Mangeshkar which is most download and most listen. Lata Mangeshkar Songs Download Free Mp3 A to z Collection. Free download mp3 songs from youtube. Lata Mangeshkar songs download. Listen to Lata Mangeshkar mp3 new songs free online. Find Lata Mangeshkar new songs and download Lata Mangeshkar best mp3 songs and music album online. Hindi songs on Raaga.com - A World Of Music. Xsongs.pk (Songs.pk,Songx.PK,Songspk and songx.pk) offers the best collection of songs from different free music sites. Our results are the most relevant on the web and we are constantly working on improving our mp3 index and database. Lata mangeshkar hit songs free download - Rafi and Lata Hit Hindi Songs, Lata Mangeshkar Old Songs, Lata Mangeshkar Old Songs, and many more programs. Lata Mangeshkar all songs mp3. Lata Rafi Songs Free mp3 download - Songs.Pk. Lata Mangeshkar & Mohammed Rafi - Super Hit Duet Songs VOL 1. Amrita Singh - Naam Movie Songs - Lata Mangeshkar.mp3.

Fm 18 editor download. All reciters of quran Collection in Mp3.Download your favourite Reciter quran for free abdul rahman al sudais,mahir al muayqali,mishary alafasy,ahmad al ajmi,sheikh saud ash shuraim, Recitation By Ahmed Ibrahim: Free Download Quran. Mix - Ahmed Sulieman - Beautiful Dua YouTube Relaxing Recitation of Surah Al Mulk for Healing and finding inner peace by Ismail Annuri - Duration: 7:37. Noor Healing 2,023,566 views.

Ahmad Sulaiman Quran Offline Part 2 mp3 Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Ahmad Sulaiman Kano quran mp3 Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3 sheikh Ahmad Sulaiman quran recitation.

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai. Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro.

Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.

Ahmad sulaiman kano mp3 songs

Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.